Birane kamar su Abala Tanout Tahoua Zinder da Yamai na daga cikin irin wadanan wurare da sufetoci masu aikin bincike suka ...
An samu durkushewar layin lantarkin sau daya ne tak a sabuwar shekarar da muke ciki bayan da ya durkushe fiye da sau 10 a ...
Ana tuhumarsa ne da laifi guda na kisan kai wanda hukuncin sa kisa ne, wanda ya saba da sashe na 221 kundin “penal code”, na ...
Sojojin Isira’ila sun bude wuta kan Falasdinawa a yankunan Lebanon da Gaza har su ka kashe mutane 23 baya ga wadanda su ka ...
Mayakan Boko Haram da na ISIS Shiyyar Afurka Ta Yamma (ISWAP), da suka fi gudanar da harkokinsu a jahar Borno, sun auna jam’an tsaro da farar hula, wanda ta haka su ka hallaka 20 tare da kawar da dubb ...